Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: A Yayin da yaƙin ke ci gaba da ta'azzara, damuwa game da tsaron makamashi, hauhawar farashi, da dogaro da ƙarancin albarkatu sun tsananta a fannin makamashi na yankunan Falasɗinu da Isra'ila ta mamaye.
Jaridar Yaren ibraniyanci ta Kakalis ta bayyana cewa: Lalacewar muhimman wurare a Haifa ya bayyana raunin tsarin a fannin makamashi na yankunan Falasɗinu da aka mamaye.
Your Comment